Sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransuĭon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi Sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.īayan karatutuka na Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka Description wannan application nadauke da tafseer na wasu surori da kuma karatuttuka daga bakin Sheikh Abubakar Gumi, babban malami na isalama kuma farkon wanda ya kawo kuma yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.Malam Sheikh Abubakar Gumi ya shahara ba iya nigeria kadai ba, ana girmama shi a manyan kasashe na addinin musulunci irin su Saudi arabia.Sheikh Abubakar Gumi ya samu lambar yabo a gida da kuma waje a dallilin irin kokari da yayi na yadda addinin Allah.muna aduar Allah ubangiji ya gafartawa malam ya sa aljanna ce makomar sa. Are you the developer of this app? Join us for free to see more information about your app and learn how we can help you promote and earn money with your app.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |